Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wind: (Feeding upon) of vain hopes
Ayoyi game da (Feeding upon) of vain hopes
Efraim yana kiwo a kan iska; yana fafarar iskar gabas dukan yini yana riɓaɓɓanya ƙarairayi da rikici. Ya yi yarjejjeniya da Assuriya ya kuma aika wa Masar man zaitun.