Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wind: Locusts brought by
Ayoyi game da Locusts brought by
Saboda haka Musa ya miƙa sandansa bisa Masar, Ubangiji kuwa ya sa iskar gabas ta hura a kan ƙasar dukan dare da kuma dukan yini. Da safe kuwa iskar ta kawo fāra;