Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wind: Assuages
Ayoyi game da Assuages
Ya amsa ya ce, “Ku masu ƙarancin bangaskiya, me ya sa kuke tsoro haka?” Sa’an nan ya tashi ya tsawata wa iskar da kuma raƙuman ruwan, sai wuri ya yi tsit gaba ɗaya.
Da suka hau jirgin ruwan, sai iskar ta kwanta.