Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wind: North
Ayoyi game da North
Kamar yadda iskar arewa kan kawo ruwan sama, haka jita-jita kan kawo fushi.
Farka, iskar arewa, ki kuma zo, iskar kudu! Hura a kan lambuna, don ƙanshinsa yă bazu har waje. Bari ƙaunataccena yă zo cikin lambunsa yă ɗanɗana ’ya’yan itacensa mafi kyau.