Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wind: Often blighting
Ayoyi game da Often blighting
iska kan hura a kansa sai ya ɓace ba a kuwa sāke tuna da inda dā yake.
Ciyawa takan yanƙwane, furanni kuma su yi yaushi, domin Ubangiji ya hura iska a kansu. Tabbatacce mutane ciyawa ne.