Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wind: Calmed by Christ
Ayoyi game da Calmed by Christ
Ya amsa ya ce, “Ku masu ƙarancin bangaskiya, me ya sa kuke tsoro haka?” Sa’an nan ya tashi ya tsawata wa iskar da kuma raƙuman ruwan, sai wuri ya yi tsit gaba ɗaya.
Da suka hau jirgin ruwan, sai iskar ta kwanta.