Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wind: Tempest
Ayoyi game da Tempest
Zai sa hadari yă danne ni yă ƙara mini ciwona ba dalili.
Tsoro zai kwashe shi kamar ambaliyar ruwa; Da dare iska za tă tafi da shi.
Sai Ubangiji ya aika da babban iska a bisan teku, hadiri ya tsananta ƙwarai har jirgin ya yi barazanar farfashewa.