Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sea: Raised by the wind

3 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da Raised by the wind

  1. Gama ya yi magana ya kuma sa iska mai ƙarfi ta tashi ya ɗaga raƙuman ruwa sama.

  2. Suka hau zuwa sammai suka kuma tsinduma cikin zurfafa; a cikin azabarsu sai ƙarfin halinsu ya karai.

  3. Sai Ubangiji ya aika da babban iska a bisan teku, hadiri ya tsananta ƙwarai har jirgin ya yi barazanar farfashewa.