Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sea: Stills, by his power
Ayoyi game da Stills, by his power
wanda ya kwantar da rurin tekuna, rurin raƙumansu, da kuma tumbatsar al’ummai.
Kana mulkin teku mai tumbatsa; sa’ad da raƙuma sun tashi, kakan kwantar da su.
Ya kwantar da hadiri suka yi tsit; raƙuman ruwan teku suka yi shiru.