Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sea: Deep

3 ayoyi · 55 fannoni

Nemi "The Sea"

Ayoyi game da Deep

  1. Tana sa zurfin kogi yă tafasa kamar tukunya, ta kuma sa teku yă zama kamar tukunyar man shafawa.

  2. Sun ga ayyukan Ubangiji, ayyukansa masu banmamaki a cikin zurfin teku.

  3. Sau uku aka bulale ni da bulalar ƙarfe, sau ɗaya aka jajjefe ni da duwatsu, sau uku jirgin ruwa ya ragargaje ina ciki, na kwana na kuma yini ruwan teku yana tafiya da ni.