Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sea: (Waves of,) of the unsteady
Ayoyi game da (Waves of,) of the unsteady
Amma sa’ad da ya roƙa, dole yă gaskata, ba tare da shakka ba, domin shi mai shakka, yana kama da raƙumar ruwan tekun da iska take kori tana kuma ɓuɓɓugowa.