Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sea: Raised upon high
Ayoyi game da Raised upon high
Tekuna sun taso, ya Ubangiji, tekuna sun ta da muryarsu; tekuna sun tā da ta raƙumansu masu tumbatsa.
Gama ya yi magana ya kuma sa iska mai ƙarfi ta tashi ya ɗaga raƙuman ruwa sama.