Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sea: Sea of Jazer
Ayoyi game da Sea of Jazer
Zan yi kuka saboda kai, yadda Yazer ya yi kuka Ya kuringar Sibma. Rassanki sun kai har teku; sun kai har tekun Yazer. Mai hallakarwa ya fāɗo a kan ’ya’yan itatuwanku da kuma inabinku da suka nuna.