Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sea: Made to glorify God
Ayoyi game da Made to glorify God
Bari sama da ƙasa su yabe shi, tekuna da dukan abin da yake motsi a cikinsu,
Yabi Ubangiji daga duniya, ku manyan halittun teku da kuma dukan zurfafan teku,