Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sea: Inhabited by innumerable creatures great and small
Ayoyi game da Inhabited by innumerable creatures great and small
Akwai teku, babba da kuma fāɗi, cike da halittun da suka wuce ƙirga, abubuwa masu rai babba da ƙarami.
A can jiragen ruwa suna kai komo, kuma dodon ruwan da ka yi, yă yi wasa a can.