Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sea: Set bounds to, by a perpetual decree

6 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da Set bounds to, by a perpetual decree

  1. ya zāna iyakar fuskar ruwa a kan iyakar da take tsakanin duhu da haske.

  2. “Wane ne ya rufe teku a bayan ƙofofi, lokacin da ya burtsatso daga cikin ciki.

  3. sa’ad da na yi masa iyaka na sa masa ƙofofi da wurin kullewa.

  4. Sa’ad da na ce ga iyakar inda za ka kai, ga inda raƙuman ruwanka za su tsaya?

  5. Ina nan sa’ad da ya kafa sammai a wurarensu, sa’ad da ya shata sararin sama a kan fuskar zurfafa,

  6. sa’ad da ya ba wa teku iyakarsa domin kada ruwaye su zarce umarninsa, da kuma sa’ad da ya shata tussan duniya.