Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sea: Mighty

2 ayoyi · 55 fannoni

Nemi "The Sea"

Ayoyi game da Mighty

  1. Mafi ƙarfi fiye da tsawan manyan ruwaye, mafi ƙarfi fiye da ikon raƙuman ruwan teku, Ubangiji mai zama a bisa mai girma ne.

  2. Amma jirgin ruwan ya shiga yashi ya kafe. Kan jirgin ya shiga cikin yashin ya kāsa motsi, sai jirgin ya fara farfashewa ta baya saboda haukan raƙuman ruwa.