Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sea: Passed over in ships
Ayoyi game da Passed over in ships
A can jiragen ruwa suna kai komo, kuma dodon ruwan da ka yi, yă yi wasa a can.
Waɗansu suka yi tafiya a teku cikin jiragen ruwa; su ’yan kasuwa ne a manyan ruwaye.