Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: Seductive splendour and false glory of the apostasy

2 ayoyi · 52 fannoni

Ayoyi game da Seductive splendour and false glory of the apostasy

  1. Macen tana saye da tufafi masu ruwan ja da shunayya, tana ƙyalli da zinariya, duwatsu masu daraja da kuma lu’ulu’ai. Tana riƙe da kwaf na zinariya a hannunta, cike da abubuwa masu banƙyama da kuma ƙazantar zinace zinacenta.

  2. su ce, “ ‘Kaito! Kaito, ya birni mai girma, saye da lallausan lilin, shunayya da kuma ja, mai walƙiya da zinariya, duwatsu masu daraja da kuma lu’ulu’ai!