Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: Diamond

3 ayoyi · 52 fannoni

Ayoyi game da Diamond

  1. A jeri na biyu, a sa turkuwoyis, da saffaya, da emeral.

  2. “An rubuta zunubin Yahuda da alƙalamin ƙarfe, an rubuta da tsinin dutse, a kan allunan zukatansu da kuma a kan ƙahonin bagadansu.

  3. Ka kasance a Eden, a lambun Allah; aka yi maka ado da kowane dutse mai daraja, yakutu, tofaz, da zumurrudu, kirisolit, onis da yasfa, saffaya, turkuwoyis da beril. Tsare-tsare da shirye-shiryenka an yi su da zinariya ne; a ranar da aka halicce ka an shirya su.