Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: Chalcedony
Ayoyi game da Chalcedony
Tushen ginin katangar birnin kuwa an yi masa adon da kowane irin dutse mai daraja. Tushe na farko an yi shi yasfa, na biyu saffaya, na uku agat, na huɗu zumurrudu,