Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: Beauty and stability of the church

2 ayoyi · 52 fannoni

Ayoyi game da Beauty and stability of the church

  1. “Ya ke birni mai shan azaba, wadda hadari ya bulale ki ba a kuma ta’azantar da ke ba, zan gina ke da duwatsu turkuwoyis, zan kafa harsashenki da duwatsun saffaya.

  2. Zan gina hasumiyarki da jan yakutu, ƙofofinki kuma da duwatsu masu haske, dukan katangarki kuma da duwatsu masu daraja.