Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: Honouring idols
Ayoyi game da Honouring idols
A maimakonsu, zai ɗaukaka allahn kagarai; allahn da kakanninsa ba su ko sani ba, shi ne zai miƙa masa zinariya, da azurfa, da duwatsu masu daraja, da abubuwa masu tsada.