Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: Art of engraving upon, early known to the Jews

3 ayoyi · 52 fannoni

Ayoyi game da Art of engraving upon, early known to the Jews

  1. “Ka ɗauki duwatsu biyu masu daraja, ka rubuta sunayen ’ya’yan Isra’ila a kai

  2. A rubuta sunayen ’ya’yan Isra’ila a kan duwatsu biyun, yadda mai yin aiki da dutse mai daraja yakan zāna hatimi. Sa’an nan a sa kowane dutse a cikin tsaiko na zinariya

  3. A bisa duwatsun nan goma sha biyu, sai a zāna sunayen ’ya’yan Isra’ila bisa ga kabilansu goma sha biyu. Za a zāna sunayen kamar hatimi.