Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: Ornamenting royal crowns
Ayoyi game da Ornamenting royal crowns
Ya ɗauke rawanin daga kan sarkinsu, nauyinsa ya kai talenti, na zinariya, an kuma yi masa ado da duwatsu masu daraja, aka aza shi a kan Dawuda. Ya kuma kwashe ganima mai yawa daga garin.