Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: Stability of heavenly Jerusalem
Ayoyi game da Stability of heavenly Jerusalem
Tushen ginin katangar birnin kuwa an yi masa adon da kowane irin dutse mai daraja. Tushe na farko an yi shi yasfa, na biyu saffaya, na uku agat, na huɗu zumurrudu,