Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: Amethyst
Ayoyi game da Amethyst
A jeri na uku, a sa yakin, da idon mage da ametis.
na biyar onis, na shida yakutu, na bakwai kirisolit, na takwas beril, na tara tofaz, na goma kirisofuras, na goma sha ɗaya yasin, na goma sha biyu kuma ametis.