Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: A part of the treasure of kings
Ayoyi game da A part of the treasure of kings
Hezekiya mai arziki da girma ne ƙwarai, ya kuma yi baitulmali domin azurfa da zinariyarsa da kuma domin duwatsu masu daraja, kayan yaji, garkuwoyi da kuma domin dukan kayayyaki masu daraja nasa.