Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: Precious jewels

2 ayoyi · 52 fannoni

Ayoyi game da Precious jewels

  1. Sa’ad da Yehoshafat da jama’arsa suka je kwasar ganima, sai suka sami shanu masu yawan gaske, da kayayyaki, da tufafi, da abubuwa masu daraja, waɗanda suka yi ta kwasa har suka gaji. Kwana uku suka yi suna kwasar ganimar saboda yawanta.

  2. Zinariya akwai ta, lu’ulu’u kuma ga shi a yalwace, amma leɓunan da suke magana da sani suna da wuyan samu kamar duwatsu masu daraja.