Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Precious Stones: Dug out of the earth
Ayoyi game da Dug out of the earth
Cikin ƙasa inda ake samun abinci, a ƙarƙashinta kuwa zafi ne kamar wuta;
akwai duwatsu masu daraja a cikin duwatsunta, akwai kuma zinariya a cikin ƙurarta.