Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paul: Conveys the contributions of the Christians in Antioch to the Christians in Jerusalem

4 ayoyi · 103 fannoni

Ayoyi game da Conveys the contributions of the Christians in Antioch to the Christians in Jerusalem

  1. A wannan lokaci waɗansu annabawa sun zo Antiyok daga Urushalima.

  2. Ɗaya daga cikinsu mai suna Agabus, ya miƙe tsaye ya yi annabci ta wurin Ruhu cewa za a yi yunwa mai tsanani wadda za tă bazu a dukan duniyar Romawa (Wannan ya faru a zamanin mulkin Kalaudiyus.)

  3. Kowanne a cikin almajiran, gwargwadon azancinsa, ya yanke shawara ya ba da gudummawa ga ’yan’uwan da suke zama a Yahudiya.

  4. Haka kuwa suka yi, suka aika da kyautarsa wa dattawan ikkilisiyar ta hannu Barnabas da Shawulu.