Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paul: Goes to Caesarea
Ayoyi game da Goes to Caesarea
Sa’ad da ’yan’uwa suka sami labarin wannan, sai suka ɗauke shi zuwa Kaisariya suka aika da shi Tarshish.
Sa’ad da ya sauka a Kaisariya, sai ya haura ya gai da ikkilisiya sa’an nan ya gangara zuwa Antiyok.