Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paul: Visits Amphipolis, and Apollonia, and Thessalonica, preaches in the synagogue

4 ayoyi · 103 fannoni

Ayoyi game da Visits Amphipolis, and Apollonia, and Thessalonica, preaches in the synagogue

  1. Da suka bi ta Amfifolis da Afolloniya, sai suka isa Tessalonika, inda akwai majami’ar Yahudawa.

  2. Kamar yadda ya saba, Bulus ya shiga majami’ar, ranakun Asabbaci uku ya yi ta yin muhawwara da su daga cikin Nassosi,

  3. yana musu bayani da tabbatarwa cewa dole Kiristi ya sha wahala ya kuma tashi daga matattu. Ya kuma ce, “Wannan Yesu da nake sanar muku shi ne Kiristi.”

  4. Waɗansu Yahudawa suka amince suka kuma bi Bulus da Sila, haka ma Hellenawa da yawa masu tsoron Allah da kuma manyan mata ba kaɗan ba.