Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paul: Kind treatment by the inhabitants of the island
Ayoyi game da Kind treatment by the inhabitants of the island
Bayan da muka kai bakin tekun lafiya, sai muka tarar cewa sunan tsibirin Malta ne.
Mutanen tsibirin kuwa suka nuna mana babban alheri. Suka hura wuta suka marabce mu duka saboda ana ruwan sama da kuma sanyi.