Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paul: Preaches in Damascus
Ayoyi game da Preaches in Damascus
Nan take ya fara wa’azi cikin majami’u cewa Yesu Ɗan Allah ne.
Duk da haka Shawulu ya yi ta ƙara ƙarfi, ya kuma rikitar da Yahudawan da suke zaune a Damaskus, ta wurin tabbatar musu cewa, Yesu shi ne Kiristi.