Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paul: Remains in custody for two years
Ayoyi game da Remains in custody for two years
Da shekaru biyu suka wuce, sai Forsiyus Festus, ya gāji Felis, amma domin Felis ya so yă biya wa Yahudawa bukata, sai ya bar Bulus a kurkuku.