Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paul: His message received gladly by the Gentiles
Ayoyi game da His message received gladly by the Gentiles
Bulus da Barnabas suna fita daga majami’ar ke nan, sai mutane suka gayyace su su ƙara yin maganan nan a kan waɗannan abubuwa a ranar Asabbaci mai zuwa.
Maganar Ubangiji kuwa ta bazu a dukan yankin.