Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paul: Teaches at Antioch one year
Ayoyi game da Teaches at Antioch one year
sa’ad da ya same shi kuwa, sai ya kawo shi Antiyok. Ta haka shekara guda cur Barnabas da Shawulu suka yi suna taruwa da ikkilisiya, suka kuma koya wa mutane masu yawan gaske. A Antiyok ne aka fara kiran almajirai da suna Kirista.