Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paul: Supports himself

4 ayoyi · 103 fannoni

Ayoyi game da Supports himself

  1. da yake shi ma mai ɗinkin tenti ne kamar su, sai ya zauna ya yi aiki tare da su.

  2. Ban yi ƙyashin azurfa ko zinariya ko tufafin kowa ba.

  3. Ku kanku kun san cewa hannuwan nan nawa sun biya mini bukatuna da kuma na abokan aikina.

  4. Cikin kowane abin da na yi, na nuna muku cewa da irin wannan aiki tuƙuru don mu taimaki marasa ƙarfi, muna tunawa da kalmomin da Ubangiji Yesu kansa ya ce, ‘Bayarwa ta fi karɓa albarka.’ ”