Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paul: Is received at the house of Lydia
Ayoyi game da Is received at the house of Lydia
Bayan Bulus da Sila suka fita daga kurkukun, sai suka tafi gidan Lidiya, inda suka sadu da ’yan’uwa suka kuma ƙarfafa su. Sa’an nan suka tafi.