Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Paul: Is persecuted by certain Jews from Antioch and Iconium, and is stoned

3 ayoyi · 103 fannoni

Ayoyi game da Is persecuted by certain Jews from Antioch and Iconium, and is stoned

  1. Sai waɗansu Yahudawa suka zo daga Antiyok da Ikoniyum suka sha kan taron. Suka jajjefi Bulus da duwatsu suka kuma ja shi bayan birni, suna tsammani ya mutu.

  2. Sau uku aka bulale ni da bulalar ƙarfe, sau ɗaya aka jajjefe ni da duwatsu, sau uku jirgin ruwa ya ragargaje ina ciki, na kwana na kuma yini ruwan teku yana tafiya da ni.

  3. tsanani, shan wahala, irin abubuwan da suka faru da ni a Antiyok, Ikoniyum da kuma Listira, tsananin da na jure. Duk da haka Ubangiji ya cece ni daga dukansu.