Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parables: Net cast into the sea

4 ayoyi · 74 fannoni

Nemi "Parables"

Ayoyi game da Net cast into the sea

  1. “Har yanzu, mulkin sama yana kama da abin kamun kifin da aka jefa cikin tafki yă kamo kifi iri-iri.

  2. Da abin kamun kifi ya cika, masuntan suka jawo shi gaci. Sai suka zauna suka tattara kifi masu kyau a kwanduna, amma suka zubar da marasa kyau.

  3. Haka zai kasance a ƙarshen zamani. Mala’iku za su zo su ware masu mugunta daga masu adalci

  4. su kuma jefa su cikin wuta mai zafi, inda za a yi kuka da cizon haƙora.”