Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parables: The mercenary soldier
Ayoyi game da The mercenary soldier
Ka jure wa shan wahala tare da mu kamar soja mai kyau na Kiristi Yesu.
Ba wanda yake aikin soja da zai sa kansa a sha’anin mutumin da ba ya aikin soja, domin yakan so yă gamshi wanda ya ɗauke shi soja.