Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parables: Builder of a tower

4 ayoyi · 74 fannoni

Ayoyi game da Builder of a tower

  1. “In wani daga cikinku yana so ya gina gidan sama, ai, yakan fara zama ne, ya yi lissafin abin da ginin zai ci tukuna, don yă ga ko yana da isashen kuɗi da zai gama ginin.

  2. Gama in ya sa tushen gini, amma bai iya gamawa ba, duk wanda ya gani zai yi masa ba’a,

  3. yana cewa, ‘Wannan mutum ya fara gini, amma bai iya gamawa ba.’

  4. Haka nan fa, kowane ne a cikinku, da ba ya rabu da abin da yake da shi ba, ba zai iya zama almajirina ba.