Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parables: Fig-tree leafing

3 ayoyi · 74 fannoni

Ayoyi game da Fig-tree leafing

  1. “Yanzu fa, sai ku koyi wannan darasi daga itacen ɓaure. Da zarar rassansa suka yi taushi ganyayensa kuma suka toho, kun san damina ta kusa.

  2. Haka kuma, sa’ad da kun ga dukan waɗannan abubuwa, ku sani ya yi kusan zuwa, yana ma dab da bakin ƙofa.

  3. Gaskiya nake gaya muku, wannan zamani ba zai shuɗe ba sai dukan abubuwan nan sun faru.