Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parables: Pearl of great price
Ayoyi game da Pearl of great price
“Har wa yau dai, mulkin sama yana kama da ɗan kasuwa mai neman lu’ulu’ai masu kyau.
Da ya sami dutse guda mai daraja sosai, sai ya tafi ya sayar da dukan abin da yake da shi ya saye shi.