Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parables: Cloud and wind

4 ayoyi · 74 fannoni

Ayoyi game da Cloud and wind

  1. Ya ce wa taron, “Sa’ad da kuka ga hadari ya fito daga yamma, nan da nan kukan ce, ‘Za a yi ruwan sama,’ sai a kuwa yi.

  2. Sa’ad da kuma iska ta taso daga kudu, kukan ce, ‘Za a yi zafi,’ sai kuwa a yi.

  3. Munafukai! Kuna san yadda za ku fassara yanayin ƙasa da na sararin sama. Ta yaya ba ku san yadda za ku yi fassarar wannan zamani ba?

  4. “Don me ba ku iya auna wa kanku, abin da yake daidai ba?