Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Parables: Treasure hid in a field
Ayoyi game da Treasure hid in a field
“Mulkin sama yana kama da dukiyar da aka ɓoye a gona. Da wani ya same ta, sai yă sāke ɓoye ta, sa’an nan cikin farin cikinsa yă je yă sayar da duk abin da yake da shi yă sayi gonar.