Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Conquest of Babylon
Ayoyi game da Conquest of Babylon
Abin da Allah ya faɗa game da Hamada da take kusa da Teku. Kamar guguwa mai share cikin ƙasar kudu, mai hari ya zo daga hamada, daga ƙasar mai banrazana.
An nuna mini mugun wahayi, mai bashewa ya bashe, mai washewa ya washe. Elam, ki yi yaƙi! Mediya, ki yi kwanto! Zan kawo ƙarshen dukan nishe-nishen da ta jawo.
“Feres, An raba mulkinka aka ba wa Medes da Farisa.”