Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Medo-Persian Kingdom: Celebrated for wise men
Ayoyi game da Celebrated for wise men
Da yake, al’ada ce sarki yă nemi shawara daga sanannu a batun doka da adalci, sai ya yi magana da masu hikima waɗanda suke fahimtar lokuta
Bayan an haifi Yesu a Betlehem, a Yahudiya, a zamanin Sarki Hiridus, sai waɗansu Masana, daga gabas suka zo Urushalima